Siyasar Najeriya
Za a ji Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu wanda ‘Dan majalisar tarayya ne ya zargi Gwamnan Imo da hada-kai da shugaban APC domin a kawowa Bola Tinubu cikas.
Tsohuwar ƴar takarar shugaban ƙasa ta jam'iyyar APC a zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa, Joy Ibinabo Dokubo, ta ƙalubalanci shugaba Tinubu da ya ba ta minista.
Shugaba Tinubu ya nada Olusegun Dada, shahararren magoyin bayan jam'iyyar All Progressives Congress APC a matsayin mashawarci na musamman kan kafar sada zumunta
Abdulmumin Jibrin ya shaida cewa ba a fitar da sunayen wadanda za su zama Ministoci, ‘Dan majalisar da yake bangaren Kwankwasiyya ya ce labarin ga gaskiya ba ne
Abdullahi Adamu yana fuskantar barazana a kan kujerar Shugabancin APC na kasa.Da farko wasu na so shugaban APC ya sauka daga kujerarsa domin ba Kiristoci dama.
Hadimin Atiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya ce tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose, ya yi daidai da ya bayyana Nyesom Wike a matsayin karamin mahaukaci.
Gwamnonin da aka zaba karkashin inuwar jam’iyyar PDP za su gana a babban birnin tarayya a ranar Talata, 11 ga watan Yuli don tattauna lamura da suka shafi kasa.
Alhaji Mukhtar Shehu Shagari, tsohon ministan noma da albarkatun ruwa kuma tsohon mataimakin gwamnan Sokoto ya fita daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC.
Yayin da ake dakon ministocin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tsohon ɗan takarar gwamnan Edo a inuwar PDP, Gideon Ikhine, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari