Siyasar Najeriya
Hadimin Atiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya ce tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose, ya yi daidai da ya bayyana Nyesom Wike a matsayin karamin mahaukaci.
Gwamnonin da aka zaba karkashin inuwar jam’iyyar PDP za su gana a babban birnin tarayya a ranar Talata, 11 ga watan Yuli don tattauna lamura da suka shafi kasa.
Alhaji Mukhtar Shehu Shagari, tsohon ministan noma da albarkatun ruwa kuma tsohon mataimakin gwamnan Sokoto ya fita daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC.
Yayin da ake dakon ministocin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tsohon ɗan takarar gwamnan Edo a inuwar PDP, Gideon Ikhine, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC.
Aisha Binani wacce ta yi takarar gwamnan jihar Adamawa a jam'iyyar APC, ta sake kai INEC ƙara a kotu kan soke sanar da ita a matsayin wacce ta lashe zaɓen.
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya sallami baki ɗaya hadiman da tsohon gwamnan jihar ya naɗa daga aiki, ya rushe majalisun gudanarwan hukumomin gwamnati yau.
Kuɗi yana neman jawo sabon rikicin cikin gida a NWC a jam’iyyar APC. Babu kan ta APC domin Abdullahi Adamu ya hana sauran shugabannin APC sanin abin da ake ciki
Yau muke samun labarin yadda gwamnan jihar Anambra ya ba da umarnin dalibar nan da ta kara sakamakon JAMB a zauna da ita don sanin inda ake da matsala da tushe.
An nada Bola Ahmad Tinubu a kujerar shugabancin ECOWAS, inda aka bayyana shi a matsayin shugaban kungiyar. Rahoto ya bayyana waye shugaba Tinubu ya gada bana.
Siyasar Najeriya
Samu kari