Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya shawarci dan takarar gwamnan PDP na jihar, David Ombugadu, da ya jira lokacinsa domin ya zama gwamnan jihar.
Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Malam Uba Sani a matsayin sahihin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kaduna, ta kori ƙarar Isah Ashiru bisa rashin dacewa.
A yau Juma'a 19 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukunci kan shari'ar zabukan gwamnoni a jihohin Nasarawa, Kebbi, Gombe, Delta da kuma Ogun.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu jama'a sun barke da zanga-zanga harda kone-kone bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa.
Kotun koli mai daraja ta farko a ƙasar nan ta tabbatar da Abdullahi Sule, ɗan takarar jam'iyyar APC a matsayin sahihin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Gwamna Abdullahi Sule da wasu tsoffin gwamnoni 2 da muƙarrabansa sun isa harabar Kotun Koli domin saurarom hukuncin da zata yanke kan takaddamar zaben Nasarawa.
Kotun kolin Najeriya ta zabi ranar Jumu'a, 19 ga watan Janairu, 2024 domin yanke hukunci kan taƙaddamar zaɓen gwamnonin jihohi biyar na watan Maris, 2023.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya tsallake siraɗin ɗaya daga cikin ƙararrakin da aka shigar masu kalubalantar nasararsa a gaban kotun kolin Najeriya.
Na hannun daman Atiku Abubakar, Segun Showunmi, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ya kai wa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban Najeriya ziyara.
Siyasar Najeriya
Samu kari