Siyasar Najeriya
Gwamnatin Tinubu ta bayyana hanyar da take bi wajen tabbatar da ta dawo da kimar Naira a daidai lokacin da ake ci gaba da kuka kan faduwar kudin.
An kashe mai shekara 40 ya mutu a wajen zabukan cike gurbi da INEC ta shirya. Mutuwar wannan mutumi a wajen zaben cika gurbin da aka shirya ya jawo zanga-zanga.
Shehu Sani ya ce bai kamata a fara sukar gwamnatin Tinubu ba daga yanzu duba da yadda gwamnatin Buhari ta kasance a shekarun baya da suka wuce na shi.
An bayyana yiwuwar Abba Kabir Yusuf ya koma APC duba da wasu kuri'u da aka kada a kafar sada zumunta da ke nuna gaskiyar hakan a kafar sada zumunta.
An bayyana cewa, INEC ta sanar da wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Yobe, inda dan takarar APC ya lallasa na APC a zaben na bana.
Dan takarar Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Shittu Ibrahim, ya samu nasarar lashe zaben dan majalisa ta mazabar Saki ta Yamma a jihar Oyo.
Jam'iyyar NNPP ta lallasa jam'iyyar APC a zaben cike gurbi da aka gudanar a wasu daga cikin mazabun jihar. An yi zaben ne bayan umarnin kotun daukaka kara.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wasu 'yan daban da suka yi barna a lokacin da ake kada kuri'u a zaben da aka gudanar na cike gurbi a jihar Kano da ke Arewacin kasa.
Jam'iyyar PDP ta musanta korafin da wata kungiya ta aika wa Bola Ahmed Tinubu cewa ta haɗa kai da gwamna da nufin jirkita sakamakon zaben Guma 1 yau.
Siyasar Najeriya
Samu kari