Siyasar Najeriya
Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawa ta amince da naɗin Dakta Kelechi Ohiri, a matsayin darakta janar na hukumar inshorar lafiya ta ƙasa NHIA.
Kungiyar dattawan jam’iyyar APC a yankin Arewa ta Tsakiyan Najeriya sun goyi bayan shugabancin Abdullahi Umar Ganduje inda suka ce ya yi abin da ya dace.
Wasu ƙusoshin jam'iyyar PDP da Zenith Labour Party sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress a jihar Ondo yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar a 2024.
Labour Party ta ƙasa ta sana rda dakatar da Mis Opara sa'o'i kaɗan bayan ta nemi ba'asin inda N3.5bn na sayar da fom suka shiga, ta caccaki shugaban jam'iyya.
Wata mota mai fentin ja ta kama da wuta a daidai ƙofar shiga babbar sakateriyar jam'iyyar APC ta ƙasa da ke Abuja, sai dai tuni aka kashe wutar kuma aka ɗauke motar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu ta kalubalanci gwamnonin PDP da su fito su fadi gaskiya abin da suka da kudaden da suke samu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gargadi kafafen yada labarai da su daina kira Daniel Bwala a matsayin hadiminsa. Ya fadi dalilansa.
Sanata Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya jagoranci rantsar da sabbin sanatocu uku da suka fito daga jihohi 3 bayan sun ci zaben cike gurbi.
Miyagun ƴan bindiga sun kai hari gidan sanatan Imo ta Arewa, Sanata Ndubueze, sun kashe dan sanda yayin da jigon APC ya tsallake rijiya da baya a Imo.
Siyasar Najeriya
Samu kari