Siyasar Najeriya
Kusan dukkan Arewacin Najeriya ne suka rasa samun hannun jarin turawa a shekarar da ta gabata saboda wasu dalilai. An bayyana kadan daga dalilan da suka ja.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya aike da sako mai zafi ga magajinsa Gwamna Siminalayi Fubara.
Wani bincike ya nuna yadda wasu kasashen Afrika da suka fi cin hanci da rashawa a nahiyar. An bayyana cewa, a yanzu haka dai babu Najeriya a kasashen 10.
Ana saura kwana daya a gudanar da zaben fidda gwani na jam'iyyar APC kan zaben gwamnan jihar Edo, Ize-Iyamu, ya fadi dalilansa na jangewa daga takara.
A yau shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnonin Najeriya kan tsadar rayuwar da aka shiga da kuma ƙata tabarbarewar tsaron a sassan ƙasar ɓan.
Shugaba Bola Tinubu ya nada mijin babban 'yarsa, Oyetunde Oladimeji, a matsayin shugaban hukumar kula da gidaje na tarayya (FHA). Oladimeji tsohon dan majalisa ne.
Jam’iyyar APC ta zo ta 3 yayin da ‘Dan sarkin Muri ya lashe zaben majalisar wakilan tarayya. Zababben ‘dan majalisar ya doke ‘yan takara goma wajen samun nasara.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya bayyana cewa jam'iyyar APC zata tsaida ɗan takarar da zai zama alheri ga al'ummar jihar Edo a zaben watan Satumba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki gwamnoni jihohi su kashe kuɗaɗen da suke samu ta hanyar biyan ma'aikata hakkinsu amma kada su kashe al'umma.
Siyasar Najeriya
Samu kari