Siyasar Najeriya
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa 'yan Najeriya za su sake yi zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Majalisar dattawan Najeriya ta ce idan ya kaimu ta dawo hutu za ta iya sake duba matakin dakatarwan da ta ɗauka kan Sanata Abdul Ningi, ta dawo da shi.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shugabannin NNPP a matsayin waɗanda suka gaza, ya ce ba zasu iya ja da Tinubu ba a 2027.
Shugabannin kananan hukumomi 11 sun yi ranstuwar faraaiki bayan lashe zabe a jihar Gombe. Gwamnan jihar ne, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoraci rantsuwar
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Cosmos Ndukwe, ya sanar da canja sheka. Ya yi bayanin ne a yau Litinin cikin wata wasika
Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC), za ta bayar da satifiket din lashe zaben fidda gwanin gwamnan jihar Ondo, ga Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Kungiyar 'Concerned North-Central APC Stakeholders' ta nesanta kanta daga zanga-zangar neman tsige Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar APC.
Jerin sunayen tsofaffin Gwamnonin da magabatansu suke bincikensu a yau. Mun kawo maku jerin jihohin da ake binciken tsofaffin gwamnonin da suka sauka.
Kungiyar matasan Arewa Consultative Forum (AYCF) ta zargi wasu 'yan siyasa da kokarin kawowa Shugaba Bola Tinubu cikas a zaben 2027 da ake tunkara.
Siyasar Najeriya
Samu kari