Siyasar Najeriya
Bashir Ahmad tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi martani kan yiwuwar sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar APC.
Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike ya tura sakon barazana ga Gwamna Sim Fubara kan daukar nauyin wadanda ke cin mutuncin Nyesom Wike.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya gana da masu faɗa a ji na jam'iyyar APC mai mulki yayin da ake tunkarar babban zaben gwamnan jihar a wannan shekara ta 2024.
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin jagororin kungiyar kiristoci ta Najeriya watau CAN a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja yau Litinin, 22 ga Janairu.
Gwamma Nasir Idris na jihar Kebbi ya samu tarba mai ban mamaki yayin da ya ka Birnin Kebbi bayan Kotun Koli ta tabbatar da zaɓensa a a matsayin gwamna.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar YPP kuma jigo a jam'iyyar APC, Adamu Garba, ya yi martani kan rade-radin yiwuwar sauya shekar Kwankwaso zuwa APC.
Muhammad Badaru, ministan tsaron Najeriya ya yaba da irin yadda Umar Namadi ya ɗauko ayyukan alheri a jihar Jigawa yayin ziyarar da ya kai ta farko ranar Asabar.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta bayyana cewa har yanzu Sanata Rabiu Kwankwaso ba dan jam'iyyar ba ne yayin da ta ce Abba Kabir shi ne shugaba a Kano.
Siyasar Najeriya
Samu kari