Siyasar Najeriya
Jigo a jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya bayyana hanya mafi kyau da za a yi amfani da ita domin kayar da shugaban kasa Bola Tinubu ba tare da yin hadaka ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Nasarawa, David Ombugadu, ya yi kira ga magoya bayansa da su kwantar da hankulansu kan hukuncin da Kotun Koli ta yanke.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Ogun ta taya gwamnan jihar Dapo Abiodun na jam'iyyar APC, murnar nasarar da ya samu a Kotun Koli kan zaben gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa ba zai sake neman wani mukamin siyasa ba bayan ya kammala wa'adinsa na biyu a mulkin jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yabi abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Isah Ashiru Kudan, bayan Kotun Koli ta tabbatar da nasararsa a zaben gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya shawarci dan takarar gwamnan PDP na jihar, David Ombugadu, da ya jira lokacinsa domin ya zama gwamnan jihar.
Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Malam Uba Sani a matsayin sahihin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kaduna, ta kori ƙarar Isah Ashiru bisa rashin dacewa.
A yau Juma'a 19 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukunci kan shari'ar zabukan gwamnoni a jihohin Nasarawa, Kebbi, Gombe, Delta da kuma Ogun.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu jama'a sun barke da zanga-zanga harda kone-kone bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari