Siyasar Najeriya
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya miƙa godiya ga Allah mai girma da ɗaukaka bayan kotun kolin Najeriya ta tabbatar masa da nasara a zaben watan Maris.
Kotun koli ta kori ƙarar jam'iyyar PDP ta ɗan takarar na gwamnan a jihar Abia waɗanda suka kalubalanci nasarar Gwamna Alex Otti a zaben watan Maris.
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci waɓda ya tabbatar da nasarar Gwamna Dauda Lawal na jam'iyyar PDP a zaben ranar 18 ha watan Maris a jihar Zamfara.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na ganawa da mambobin kungiyar gwamnonin APC mai mulkin ƙasa karƙashin jagorancin gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo.
APC ta sha kashi a kotun koli a shari'ar gwamnan jihar Kano. Za a ji cewa abubuwa 2 da alkalai suka duba wajen ba Abba Gida Gida nasara a zaben Gwamnan Kano
Shugaban jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi reshen jihar Kano, Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa suna tsammanin Abba zai samu nasara a hukuncin kotun koli.
Yayin da kotun koli ke shirin yanke hukunci a shari'ar zaben jihar Ogun, Gwamna Abiodun, mataimakinsa, kakakin majalisa da muƙarrabai sun koma addu'ar neman nasara.
Rahotanni da suka fito na nuna cewa Mallam Isa Gusau, mai magana da yawun gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya rasu. Gusau ya rasu ne sakamakon rashin lafiya.
Farfesa Yemi Osinbajo, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya ce Femi Adesina, tsohon mashawarcin tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, 'shine mutumin da ya fi da
Siyasar Najeriya
Samu kari