Siyasar Najeriya
Gwamnan Siminalayi Fubara ya sake rantsar da kwamishinoni 9 masu goyon bayan Nyesom Wike a gidan gwamnatinsa da ke Fatakwal, babban birnin jihar Ribas.
Shugaban gwamninin APC kuma gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana muhimmancin jihar Kano a siyasar Najeriya bayan Ganduje ya roki Abba Kabir.
Tsohon daraktan yakin neman zaben Atiku Abubakar a jihar Ondo, Sanata Kunlere ya tattara kayansa ya fice daga jam'iyyar PDP gabanin zaben gwamna.
Gwamna Babagana Zulum ya bayyana cewa Boko Haram ta lalata gidaje sama da kaos 90 a jihar Borno amma zuwa yanzu sun fara kokarin sake gina gidajen.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi martani bayan Kotun Koli ta tabbatar da nasararsa a matsayin zababben gwamnan jihar. Fubara ya yabi Tinubu da Wike.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta bayyana matsayarta kan sabon mataimakin gwamnan da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya nada a jihar domin taya shi gudanar da mulki.
Jam'iyyun PDP da LP sun fito sun yi suka kan tafiyar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi zuwa kasar Faransa. Sun bayyana cewa akwai lauje cikin nadi.
Tsohon kakakin Majalisar jihar Anambra, Anayo Nnebe ya riga mu gidan gaskiya ya na shekaru 61 a duniya a daren jiya Talata 23 ga watan Janairu a birnin Awka.
Sa'o'i ƙalilan bayan samun sako daga Gwamna Aiyedatiwa, majalisar dokokin jihar Ondo ta ce zata tantance Adelami gobe Alhamis, 25 ga watan Janairu, 2024.
Siyasar Najeriya
Samu kari