Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya koka kan yadɗa rikicin siyasar jihar Ribas ya zame masa karfen kafa, ya hana shi zama cikin farin ciki da iyalansa.
Majalisar dokokin jihar Edo ta ɗauki mataki kan wani ɗan majalisa ɗaya yayin da ta sahalewa Gwamna Godwin Obaseki ya karɓo bashin makudan kuɗi don yin ayyuka.
Tsohon mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Daniel Bwala, ya yi kus-kus a karo na biyu tare da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya ce matuƙar yan Najeriya na son ƙasar nan ta matsa daga inda take sai sun rika bin doka da ka'iddan a kowane abu suke yi.
Shugaban APC ya bayyana cewa, ya gano hanyar da zai ci don tabbatar da ya kawo karshen duk wata kitimurmura da za a fuskantta nan gaba kan lamarin.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya yi tsokaci kan yunkurin sulhun da ake yi tsakanin Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Miyagun da suka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar PDP na jihar Legas da wasu kusoshin jam'iyyar sun buƙaci a ba su N200m a matsayin kudin fansar sako su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya maida martani ga shugaban APC na ƙasa kan kokon barar da ya aiko masa na ya watsar da NNPP ya shigo jam'iyyar APC.
A halin yanzu, Gwamna Usman Ahmed Ododo ya karbi ragamar mulkin jihar Kogi, bayan da wa'adin mulkin Yahaya Bello ya kare, dubunnan 'yan jihar ne shaida rantsuwar.
Siyasar Najeriya
Samu kari