Siyasar Najeriya
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara, Hakeem Baba-Ahmed ya bukaci Bola Tinubu ya hakura da takara a 2027 domin ba matasa da sababbin jini damar shugabanci.
Tsofaffin ‘yan majalisar CPC na 2011, sun nada Al-Makura a matsayin jagora a APC, inda suka caccaki Nasir El-Rufa'i da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Olabode George ya zargi Atiku Abubakar da Nyesom Wike da cin dunduniyar jam'iyyar. Ya bukaci su fice daga PDP.
Hukumar zabe ta INEC na son kawo sauyi a dokar zabe domin ba marasa katin PVC damar kada kuri'a a zaben 2027. Hakan zai rage kudin da INEC ke kashewa.
Timi Frank ya zargi Tinubu da tunzura Arewa da Kudu don burin dawowa mulki a 2027, ya ce ya na amfani da kabilanci da barazana don cimma manufarsa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ka da ya yarda da 'yan siyasa masu sauya sheka zuwa APC.
Gwamnatin Akwa Ibom ta musanta rade-radin cewa Gwamna Umo Eno na shirin ficewa daga PDP zuwa APC a kasa bayan takwaransa na Delta, Sheriff Oborevwori ya gudu.
Hadimin gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo ya bayyana cewa Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar LP zai sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a yau Laraba. Gwamnan ya ce ya koma APC ne domin kawo cigaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari