Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya magantu kan zargin mukarrabansa da cin hanci inda ya kare Jimi Lawal, kan tuhumar badakala da ake yi masa.
Nasir El-Rufai, ya lissafa wasu muhimman abubuwa 4 da ba zai taba mantawa da su a lokacin da mulkinsa na shekaru 8 a Kaduna ba. Daya daga ciki shi ne korar malamai.
Masu zanga-zanga sun bukaci NJC da ta hukunta alkalan da suka saba doka, suna mai zargin wasu alkalan da yanke hukunci bisa dalilai na siyasa da cin hanci.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi martani ga 'yan majalisar Rivers bayan an tuhume shi a kan kokarin tsige shi tare da mataimakiyarsa.
An sake taso Gwamna Siminalayi Fubara a gaba bayan majalisa jihar Rivers ta aika masa da mataimakiyarsa wasikar zargin saba doka, wanda zai iya janyo tsigewa.
Yan takara 200 da suka fafata a zaben kananan hukumomin jihar Kaduna tare da magoya bayansu akalla 10000 sun tattara kayansu daga NNPP, sun koma SDP.
Jam'iyyar APC ta ƙasa ta soki tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai kan sauya sheka zuwa SDP, ta ce sukar da ya yi wa gwamnatin Tinubu ba gaskiya bane.
Jam'iyyar APC ta ce babu adalci a ce shugabancin Majalisar dokokin jihar Filato na hannun YPP duk da ita ke da mafi rinjayen mambobi 22 cikin 24.
Kungiyar matasan yankim Neja Delta ta bayyana goyon bayanta ga shirin haɗakatar tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Peter Obi da Gwamna Bala na Bauchi.
Siyasar Najeriya
Samu kari