Siyasar Najeriya
Uwargidan gwamnan jihar, Anambra, Nonye Soludo, ta dauki zafi inda ta kalubalanci Sanata Uche Ekwunife su yi rantsuwa a bainar jama’a kan zargin cin amanar aure.
Shugaban karamar hukumwar birnin Abuja, Christopher Zakka Maikalangu ya tabbatar da rasuwar daya daga cikin hadimansa, Yunusa Ahmadu Yusuf ranar Juma'a.
Satuguru Maharaji Ji ya taso tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a gaba kan sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu. Ya ce Tinubu na gyara Najeriya.
Tsohon dan majalisa daga jihar Plateau, Dachung Bagos ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta hukunta Shugaba Tinubu kan fara tallata shi da ake yi.
Tawagar 'yan Majalisar Tarayya daga Kebbi ta bukaci hukumomin tsaro su binciki tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami kan zarge-zargen da ya yiwa Gwamna Nasir Idris.
Yunusa Tanko wanda yake matsayin adimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi magana kan ganawar mai gidansa da Jonathan.
Wata kungiyar magoya baya ta yi ikirarin cewa Olawepo-Hashim, mai neman takarar shugaban kasa a inuwar PDP ya sha gaban Tinubu a wurin jama'ar Osun.
Rahotanni sun tabbatmar mana da cewa gwamnatin jihar Ogun ta nada mataimaka na musamman kan siyasa guda 1,200 domin inganta alaka da jama’a cikin mulki.
Bincike ya nuna cewa, bidiyon da wani matashi ya dora a intanet, cewa Donald Trump ya zai yi duk mai yiwuwa don hana Shugaba Tinubu tazarce a 2027 ba gaskiya ba ne.
Siyasar Najeriya
Samu kari