Siyasar Kano
Jam'iyyar APC ta tabbatar da murabus din Abdullahi Ganduje daga shugabancin jam'iyyar. APC ta yi wa Ganduje fatan alheri bayan kammala shugabancin jam'iyya.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC mai mulki a kasa a yau Juma'a.
Sanata Barau Jibrin ya sauya sunan kungiyar goyon bayansa daga Barau zalla zuwa Barau/Tinubu yayin da ake maganar ajiye Kashim Shettima a dauke shi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya bukaci masu neman shi da ya nemi kujerar Kashim Shettima a 2027 su daina su goyi bayan Bola Tinubu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fitar da gargadi kan fara ruguza allunan tallan Bola Tinubu a takarar zaben 2027. Yan sanda sun ce za su hukunta wanda aka kama.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta tabbatar da tsige tsohon Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Usman Alhaji daga sarautar Wazirin Gaya.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta gayyaci darakta janar kan yada labaran gwamnatin Kano, Hon. Sanusi Bature Dawakin Tofa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ya musanta zargin tsohon Sakataren gwamnati, na cewa ta karbo rancen sama da $6bn a cikin shekaru biyu.
A labarin nan, za a ji yadda sabuwar rigima ta ɓalle a tsakanin Dan majalisar tarayyar Kano, AbdulKadir Jobe da hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Siyasar Kano
Samu kari