Siyasar Kano
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC. Sun fito daga Mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono sun yasar da jar hula.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an gwamnatinsa kan nuna halayen kirki wajen sauke nauyin da aka dora musu. Ya ce hakan na da muhimmanci.
Wani kusa a jam'iyyar APC a jihar Kano, Hon. Seyi Olorunsola, ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta samu nasara a Kano ba tare da goyon bayan Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kalaman zargi kan gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf. Ya nuna cewa bai san yadda ake gudanar da mulki ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sabuwar bukatarsa ga majalisar dokoki. Gwamna Abba ya mika sunayen mutane biyu da yake son nadawa kwamishinoni.
Tsohon shugaban APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Gwamna Abba Kabir Yusuf game da mulki.
Ana hasashen wasu abubuwa da dama za su faru a siyasar Kano idan har Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar APC mai mulki ya hadu da Abdullahi Ganduje.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin Abba Kabir Yusuf inda ya ce yana kashe kudi sosai kuma yana kame kame wajen mulki.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa ya fara tattaunawa da shugaban APC na kasa domin sauya sheka. 'Yan APC a Kano ne suka fadi hakan.
Siyasar Kano
Samu kari