Siyasar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sauya sunan ma'aikatar mata domin cire kalmar nakasassu da mayr gurbinta da masu bukata ta musamman.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi maganar da ke nuna yiwuwar shiga jam'iyyar APC mai mulki. Jama'a da dama sun masa martani ciki har da kwamishinan Ganduje.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kalubalanci tsohon gwmanan jihar, Abdullahi Ganduje ya kawo ayyuka hudu kacal da ya kammala a cikin shekaru takwas na mulkinsa.
Sanata Barau Jibrin ya karbi matasan NNPP da Kwankwasiyya da suka fito daga Danbatta zuwa jam'iyyar APC a Abuja. Barau ya ce NNPP ta kusa rushewa a Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda NNPP ta bayyana illar da ta hango, wanda ya tilasta mata korar wasu daga cikin ƴan majalisa da su ka ci zaɓe a inuwar jam'iyyar.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kiru/Bebeji a jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana kaduwarsa kan korar da aka yi masa daga jam'iyyar NNPP.
Kakakin tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, Edwin Olofu, ya yi magana kan rade-radin cewa mai gidansa zai koma jam'iyyar ADC.
Rikicin NNPP reshen jihar Kano ya iara bayyana bayan dakatar sa Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, tsagin Jibrin Doguwa ya gargadi bangaren Kwankwasiyya.
Jam’iyyar NNPP mai adawa reshen jihar Kano ta sanar da korar dan majalisa, Hon. Abdulmumin Jibrin saboda zargin yin adawa da jam’iyya da rashin biyan kudade.
Siyasar Kano
Samu kari