Shugaban Sojojin Najeriya
A jiya ne Sojoji 4, 918 sun kammala horo a makarantar Soji da ke Zariya. Fiye da Ma’aikata 4, 000 su ka kammala karatu da horo a kwalejin kananan sojojin kasa.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai ya jadadda cewa za su ci gaba da tsayin daka wurin yakar rashin tsaro a kasar nan har sai sun ga bayan hakan.
A cewar kotun, wacce ke karkashin Laftanal Janar Lamidi Adeosun, ta samu Otiki da laifin rashin da'a da biyayya ga dokokin aikin rundunar soji tare da samunsa
A cikin wani jawabi da sakataren gwamnati, Michael Pompeo, ya fitar ranar Laraba, gwamnatin kasar Amurka ta ja hankalin gwamnati a kan kisan fararen hula da 'ya
A cewar shugaba Buhari, rundunonin tsaro na kasa za su iya shawo kan kalubalen tsaron da 'yan bindiga da 'yan ta'adda suka jefa kasa a ciki. Shugaba Buhari ya
Sai dai, har yanzu ba a san dalilan 'yan ta'adda na kai hari kan tawagar sojojin ba a 'yan kwanakin baya bayan nan. Akwai kungiyoyin 'yan ta'adda da dama a kasa
Sojojin da su ka yi gumurzu a yakin Biyafara sun sake kai wa Gwamnatin Buhari kuka. Tsofaffin Sojojin Najeriya sun koka a kan rashin biyansu fansho tun 1970s.
Jami’an tsaro sun sa kudi a kan wani Mutumin da ya addabi Jihar Katsina. Wanda ya gano Adamu Yankuzo wanda ke kashe Bayin Allah a Katsina zai samu Miliyan 5.
‘Yan Boko Haram sun kai wa ‘Yan Sanda da Majalisar Dinkin Duniya hari a Jihar Borno. Wannan ya auku ne kwanaki kadan bayan an kashe mutane 81 a wani kauye.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari