Shugaban Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur da dama a yankin Niger Delta. Sojojin sun kuma kwato kayayyakin makudan kuɗi.
Hedkwatar tsaro ta ba yan Najeriya tabbacin cewa kasar bata karkashin kowace barazana da zai kai ga shigo da dakarun Majalisar Dinkin Duniya cikin kasarta.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka yan ta'adda 11 yayin wata musayar wuta da suka yi a karamar hukumar Birnin Gwari a Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar.
Yayin da suke ci gaba da fatattakan yan ta'adda da miyaku a yankin arewa maso yamma, dakarun sojoji sun yi nasarar murkushe wasu yan bindiga biyar a Kaduna.
Matawalle Ya Bayyana Yadda Gwamnatin Tarayya ta Hukunta El-rufai, Ganduje Dashi Kansa Saboda Wani Dalili Guda a zaben Gwamna ulogan Gwamnatin Tarayya Suka n
Hattara Masu Neman Aiki: Ga Yadda Zaku Nemi Aikin Jami'an Tsaro Na Ɓangare 3 da Akeyi Yanzu Haka Bangare 3 Na Jami'an Tsaro Na Diban Ma'aikata Yanzu Hakanga
Marigayi Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasan zamanin mulkin soja a Najeriya ya kama mataimakinsa Laftanar Janar Oladipo Diya a 1997 kan zargin juyin mulki.
A yau Lahadi 26 ga watan Maris ne sanarwa ta fito na rasuwar tsohon hafsan sojojin Najeriya a zamanin marigayi Janar Sani Abacha, Laftanar Janar Oladipo Diya.
Dakarun sojin Najeriya a jihohin Kaduna da Borno sunyi nasarar ceto mutum 21 da yan bindiga suka yi garkuwa dasu. Janar Danlami, kakakin soji ya sanar da hakan.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari