Shugaban Sojojin Najeriya
Wasu ‘Yan Boko Haram sun samu ‘yanci, sun yi rantsuwar ban kwana da ta’addanci. A jiya kuma mun ji cewa Boko Haram sun sace Shugaban 'yan sa-kai a jihar Borno.
Kungiyar BALDF ta mazauna karamar hukumar Batsari ta ce Sojoji ba su kashe ‘Yan bindigan Katsina ba bayan sojojin sun ce sun hallaka ‘yan bindiga 46 a Batsari.
Wata majiya daban tace banda wadanda ke murabus daga aikin Soja bisa tsari, Sojoji da dama sun gudu daga aikin musamman wadanda ke yakin Boko Haram a Arewa masi
A cewar Enenche, dakarun NAF sun kaddamar da harin ne ranar Alhamis, 9 ga watan Yuli, bayan samun sahihan bayanan da su ka tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga su
Yan bindiga sun tare jami'in soja, GSM Abubakar a hayarsa ta zuwa Kaduna bayan baro Legas, sun kashe shi sannan sun yi awon gaba da matarsa da mahaifiyarsa.
Sai dai, a yayin da Buratai ke kaddamar da wannan atisaye, wasu 'yan bindiga sun kai hari kauyen Yar Gamji mai nisan kilomita 150 daga karamar hukumar Batsari
A cewar Janar Enenche, rundunar soji ta kai harin ne; "ranar 3 ga watan Yuli a cigaba da atisayen rundunar soji na karasa murkushe mayakan kungiyar Boko Haram
Manjo Janar Enenche, a ranar Alhamis yayin taron manema labarai a kan ayyukan sojojin ya ce rundunar sojin ba ta san wadanda ke daukan nauyin 'yan Boko Haram.
Majalisar wakilai ta na kokarin ceto jami’in da ya caccaki Janar Tukuru Buratai. ‘Yan majalisa ta sun ce babu dalilin kama Sojan saboda ya soki shugabanninsa.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari