Kudin Makaranta
Daliban KASU sun zaman gida, wannan mataki ya zo kwanaki bayan an ji Nasir El-Rufai yana barazanar korar malaman da ke yajin-aiki, ya maye gurabensu da wasu.
Mutane sun shiga halin firgici a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. A irin haka aka yi ta dankarawa yara jarrabawa a lokaci daya.
Mun kawo jerin matasan da suka fi kowa kudi, suka shiga sahun Biliniyoyi. Seyi Tinubu da Obi Cubana ya shiga cikin wannan jerin domin sun mallaki Biliyoyi.
A wannan rahoto, mun tattaro Jerin abubuwan da ya kamata ku sani game da tashin farashin kaya a kasuwa tare da shawarar me ya kamata mutane su yi a halin yanzu.
Muslim Rights Concern ta ce an samu kicibis a jadawalin jarrabawar SSCE na bana. Shugaban MURIC, Ishaq Akintola ya yi wa hukumar uzuri, ya ce kuskure aka yi.
Tanko Ibrahim Muhammad zai iya samun kudin da sun haura Naira Biliyan 2.5. Baya ga kudin sallama da fansho da Tanko Muhammad zai karba, za a gina masa gida.
NECO ta na bin Gwamnatin jihar Kano bashin da ya kai Naira biliyan 1.5. A dalilin wannan tulin bashi, NECO ta ke neman hana daliban makarantun jihar jarrabawa.
Bankin Duniya ya bayyana cewa Najeriya ce kasa mafi yawan yara marasa zuwa makaranta a Najeriya. Bankin yace kawo shekarar 2020, yara milyan 11 ne ba su zuwa ma
Wani dalibi da ake aji biyu a sakandare ya mutu a sanadiyyar dukar da malaminsa ya yi masa. Wannan ya faru ne a wata makaranta mai suna Simple Faith Schools.
Kudin Makaranta
Samu kari