Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Babban malamin addinin musulunci a Kano, Sheikh Lawan Abubakar Triumph ya buƙaci mai martaba Sarki na 15, Aminu Ado Bayero ya yi hakuri ya janye shirin hawan sallah.
Sarkin Kano na 16, mai martaba Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin shugaban karamar hukumar Bichi, Hakimin Bichi yayin da ake maganar hawan sallah.
Mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu, ya kauracewa ambaton Aminu Bayero da “Sarkin Kano” a Calabar, lamarin da ya jawo cece-kuce kan rikicin masarautar.
Wasu daga cikin mazauna Kano sun bayyana fatan sarakuna da sauran masu ruwa da tsaki za su ajiye batun gudanar da hawan Sallah don kare rayukan jama'a.
Malamin addinin musulnci, Sheikh Lawan Abubakar Shu'aibu Triumph ya roki sarkin Kano 15, Aminu Ado Bayero a kan ya hakura da batun hawan Sallah a jihar.
Tsohon ministan wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce za a iya amfani da rikicin sarautar Kano wajen sanya dokar ta baci a Kano kamar yadda aka yi a Rivers
Rundunar ƴan sandan Kano ta yi magana kan yadda ake shirin gudanar da hawan Sallah karama a jihar, inda ta ce ta samu labarin sarakuna biyu na shirin hawa.
Gwamnatin Kano da bangaren Aminu Ado Bayero na jiran Kotun Koli ta yanke hukunci kan halaccin nadin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano na 16.
Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara kasuwar Dakata da aka yi gobara, ya ziyarci Sheikh Uwaisu Limanci, Asibitin yara da gidan gajiyayyu.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari