Sabon Farashin Man Fetur
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce tace tana aiki ne a gidan mai ta sauya zuwa wata kyakkyawar budurwa ajin farko bayan ta tashi daga bakin aiki.
Duk da alkawarin da NNPCL ya yi, ba dole ba ne matatar da ake jira ta soma aiki a Disamba. Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kashe biliyoyi masu yawa domin gyaransu.
Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudade har naira biliyan 150 don kananan 'yan kasuwa da masana'antu a kokarin rage radadin cire tallafin man fetur.
Janye tallafin man fetur da zai kawo cigaban Afrika. Shugaban Kenya ya shaida cewa cire tallafin mai da aka yi a Najeriya zai kawo cigaba a kasashen da ke Afrika.
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da fara biyan ma'aikatan jihar naira dubu goma sha biyar yayin da 'yan fansho za su samu naira dubu goma don rage radadin talauci.
Yan fansho a Najeriya sun koka wa shugaban kasa Bola Tinubu kan halin da suka shiga sakamakon cire tallafin man fetur. Sun roki Tinubu ya sanya su a tallafin N25k.
Kamfanin mai na NNPC ya yi alkawarin dakatar da shigo da mai Najeriya zuwa karshen shekarar 2024 inda ya matatun mai za su fara aiki a watan Disamba.
Matatan mai ta zamani mallakar Waltersmith Petroman Oil Limited ta samu yabo daga gwamnatin tarayya, inda matatar ke samar da lita miliyan 600 kowacce rana.
Masu harkar saye da saida mai sun ce abin da ya jawo hauhawar farashi shi ne karancin kaya, farashin fetur ya sauko, NNPCL da kamfanoni sun shigo da mai.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari