Sabon Farashin Man Fetur
Ana fargabar litar fetur za ta haura N600 a NNPC sakamakon karuwar kudin sauke man fetur da a yanzu ya haura N1,400, da kuma faduwar darajar Naira.
Ga dukkan alamu ƙarancin mai ka iya ƙara jefa mazauna birnin tarayya Abuja cikin wahala yayin da aka wayi gari da dogayen layuka a gidajen mai ranar Jumu'a.
Kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) ta bayyana cewa tana tattaunawa da gwamnatin tarayya domin fara sayar da gas din CNG domin rage wahalar man fetur.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda, ya fallasa gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu inda ya ce har yanzu ta na biyan tallafin man fetur, amma yana goyon baya.
Ministan ayyuka kuma tsohon gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya faɗi abubuwan da suka jawo ƙarancin abinci a Najeriya, ya ce babu laifin shugaba Tinibu.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta rubuta wasika zuwa ga gwamnatin tarayya, inda ta bukace ta da ta aiwatar da yarjeniyoyin da suka cimmawa a baya.
Yayin da ake cigaba da saida da fetur a kan 700, amma asali farashin fetur ya rufe N1, 000. Matakai biyu da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka suka jawo wannan.
Najeriya na ɗaya daga cikin ƙasashen da aka fi samun ƙan fetur a arha duk da cire tallafin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi a watan Mayu.
Sojoji sun ci karo da wani gari a jihar Ribas da ke Neja-Delta inda ake satar danyen mai. N40, 000 ake biya domin a haka rami, daga nan sai a shiga satar danyen mai.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari