Jihar Rivers
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye gidan gwamnatin jihar Ribas da ke Fatakwal kan batun yarjejeniya 8 da Gwamna Fubara ya rattaɓa hannu a Villa.
Dattawan jihar Rivers sun maka Shugaba Tinubu a kotu kan tilasta Gwamna Sim Fubara na jihar Rivers shiga yarjejeniya wacce ta sabawa dokar kasar Najeriya.
Tsohon kwamishinan PDP, David Briggs ya fito ya yi magana da manema labarai a game da rikici da sulhun da aka yi wa Nyesom Wike da Simi Fubara ta hannun Bola Tinubu.
Shehu Sani tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya ya yi magana bayan matatar mai ta Port Harcourt ta fara aiki. Tsohon sanatan ya buƙaci a gyara ta Kaduna.
Matatar mai da ke birnin Port Harcourt ta fara aikin tace danyen mai kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta yi alkawari a watan Agusta cewa a Disamba komai zai kankama.
Bola Ahmed Tinubu ya yi zama da kusoshin siyasar Ribas domin a birne sabanin da ya jawo rikici. Mun tattaro jerin mutum 10 da aka yi taron sulhu da su a Aso Villa
Shugaba Bola Tinubu ya roki Nyesom Wike ya sake bai wa Gwamna Fubara na jihar Rivers dama inda ya soki gwmnan da matakin rushe Majalisar Dokokin jihar.
Mambobin majalisar dokokin jihar Ribas sun janye sanarwan fara shirin tsige wa da suka tura wa Gwamna Siminalayi Fubara a zamansu na farko ranar Laraba.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya amince da N100,000 a matsayin kyautar Kirsimeti ga ma'aikatan gwamnatin jihar. Kwamishinansa ya tabbatar da hakan.
Jihar Rivers
Samu kari