Rabiu Kwankwaso
Yan Najeriya sun kagu da son jin sunayen shugaban kasa Bola Tinubu. Yanzu, jam’iyyar APC mai mulki ta ce mambobin jam’iyyun adawa na iya shiga jerin ministocin.
Wani matashi dan darikar Kwankwasiya a Kano ya bayyana yadda yake ji da darikar tasu, ya ce ko shi kansa Kwankwaso me wannar tafiya bai isa ya hana su bin ta ba
Abdulmumin Jibrin ya shaida cewa ba a fitar da sunayen wadanda za su zama Ministoci, ‘Dan majalisar da yake bangaren Kwankwasiyya ya ce labarin ga gaskiya ba ne
Za a ga Dr. Abubakar Labaran Yusuf wanda shi ne kwamishinan ma'aikatar lafiya a Kano ya yi zaune a bakin ƙofar shiga ma'aikatar lafiya domin tare masu makara.
A karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, Gwamnatin jihar Kano ta shigar da takarda a kotun kan shari’arta da hukumar EFCC v Abdullahi Ganduje a bidiyon dala.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wasu mukamai na masu bashi shawara. Sanusi Kwankwaso ya zama mai ba Gwamna shawara a kan sha’anin siyasa
Duk da ya na goyon bayan shi, Muhammad Suleiman Musa ya ce kyau Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rika sara ana duba bakin gatari, domin an rusa shagunanan su a kasuwa
Gwamnan Kano mai ci, Injiniya Abba Gida Gida ya soke karin girman da tsohuwar gwamnati ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi wa wasu malaman makaranta a jihar Kano.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya musanta zargin cewa shi yake juya gwamnatin Abba Gida Gida a jihar Kano, ya ce a lokacinsa har rokonsa ake ya rusa gidaje a jihar.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari