Rabiu Kwankwaso
Kasa da wata daya gabanin babban zaben shugaban ƙasa, tsohon Sakataren NNPP a shiyyar kudu maso gabas wanda ya koma PDP ya ce mulki ya fi karfin Kwankwaso.
Kakakin New Nigeria People’s Party (NNPP) ya zargi INEC da kin bin hukuncin kotu, Dr. Agbo Major ya ce hukumar tayi watsi da doka wajen canza wasu yan takaranta
Yan takarar Shugaban kasar shugaban kasar Nigeria sun bayyyanawa yan Nigeria abinda zasuyi a kwana darin farko in aka zabesu a shekarar 2023 a kwana darin farko
Rabiu Kwankwaso ya ce masu kuɗi su ajiye kudinsu, idan ya samu nasarar zama shugaban kasa zai bai wa kowa damar canja kuɗinsa ba tare da kwabonsa ya yi ciwo ba.
Gwamnan jihar Bayelsa, Diri, yace shi da takwarorinsa ba su cire rai ba har yanzun suna fatan tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar PDP.
Jam’iyyar NNPP ta na zargin ‘ya ‘yan APC da ruguza fastocin ‘yan takaranta na 2023. NNPP ta ce abin mamaki ana siyasa da gaba a karkashin Gwamnatin Farfesa
Jam'iyyar NNPP ta samu mummunan raguwa yayin da ake kusantar zaben 2023. NNPP ta rasa mambobi sama da 170,000 a jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashi.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP, Kwankwaso, ya yi bayanin cewa ba shi da matsala don an sanar da wani daban a matsayin mai nasara a 2023.
Gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ta samu nasarar biyan N18bn cikin kudin bashin da daliban jihar ke bin gwamnatin jihar tun lokacin kwankwaso
Rabiu Kwankwaso
Samu kari