Rabiu Kwankwaso
Kotun koli ta gama sauraron shari'a, za a ji wanda zai mulki Jihar Kano tsakanin APC da NNPP. Nan da 'yan kwanaki za a san wanda ya yi nasara a shari'ar da ake yi.
Mun kawo jerin ‘yan siyasan da su ka fi kowa yin asara a bana. Sun shiga takara ko aka sa ran za su samu mukami a gwamnati, amma sun tashi babu komai a 2023.
Shekarar 2023 ta kafa tari sosai a bangaren siyasar Najeriya. Yan siyasa da dama sun sauya sheka gabannin babban zaben kasar domin cimma kudirinsu a siyasa.
Jerin sunayen yan siyasar Najeriya mafi shahara a 2023 ya hada da wadanda ke da tasiri a siyasa da kuma wadanda ke da tarin mabiya a lokacin zabe.
Majalisar jihar ta amince da naira biliyan 437 matsayin kasafin 2024 na jihar maimakon naira biliyan 350 da gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara gabatar wa majalisar.
Sanusi Bature Dawakin Tofa ya bada sanarwa cewa magoya bayan Abba Kabir Yusuf su dauki azumi. NNPP ta rasa duka shari’o’in zaben gwamnan Kano, ta komawa Allah.
Malaman addinin musulunci na kungiyoyi uku na Izala,Tijjaniyya da Kadiriyya sun hadu domin yi wa Nasiru Gawuna addu'o'in samun nasara a kotun koli.
Kotun koli za ta zauna domin yanke hukuncin shari’ar zaben wasu gwamnonin jihohi. Wannan hukunci ne zai kawo karshen shari’ar takarar gwamnan da aka yi a zaben 2023.
Babban jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana dalilin da ya sanya ake alakanta matsalolin jam'iyyar da Rabiu Musa Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari