Rabiu Kwankwaso
Wani jigo a APC ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso zai iya maye gurbin Abdullahi Umar Ganduje bayan ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC a Abuja.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya buɗe sabon ofishin NNPP na Abuja ana tsaka da batun murabus din Ganduje.
Za a ji cewa jigo a tafiyar Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya fice daga APC, Mustapha Bakwana ya zargi tsohon ubangidansa da watsi da su.
A labarin nan, za a ji cewa rahotanni daga Abuja sun ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara tayin kujerar mataimakin shugaban kasa ga Rabi'u Musa Kwankwaso.
Manyan Najeriya kamar Olusegun Obasanjo, Yakubu Gowon, Kwankwaso, Atiku, El-Rufa'i Kashim Shettima sun halarci taron taya Adamu Mu'azu murnar cika shekara 70
Sanata Rabiu Kwankwaso, Sheikh Isa Ali Pantami da Abubakar Bukola Saraki sun yi tir da kashe mutane sama da 200 a jihar Benue. Sun bukaci a dauki mataki.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kawo karshen hatsaniya da ta barke a tsakanin Hon. Tijjani AbdulKadir Jobe da Sanusi Bature.
A labarin nan, za a ji yadda sabuwar rigima ta ɓalle a tsakanin Dan majalisar tarayyar Kano, AbdulKadir Jobe da hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya koma gida jihar Kano domin yin idin babbar sallah, a jiya Laraba, 4 ga watan Yuni.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari