Rabiu Kwankwaso
Wata kungiyar Kwankwasiyya ta yi kira ga Abba Kabir Yusuf kan rika damawa da wadanda suka sha wahala a zaben 2023. Ta ce wasu na neman kudi ne a gwamnati.
Rt. Hon. Alhassan Doguwa ya ce ba sa jin tsoron kowa ya shiga APC, yana mai jaddada cewa Kano da Najeriya duk tafiyar Ganduje ce a siyasa kuma dole a bi shi.
Tsagin NNPP ya nemi gafarar shugaban kasa Bola Tinubu, Abdullahi Ganduje da dukkan 'yan APC kan kalaman da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kan sauya sheka.
Salihu Tanko Yakasai ya ce Rabi'u Musa Kwankwaso na da zaɓi uku a siyasa: shiga APC ƙarƙashin Ganduje, haɗa kai da Atiku ko ci gaba da zama a NNPP.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa kuma madugun tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya tarbi wata tawagar tsofaffin sojoji da suka shigo tafiyar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da dakatar da hadiminsa saboda kalaman da ya yi dangane da batun sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
Jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ba shi da alaƙa da sanarwar da ke nuna yana shirin shiga haɗaka.
Bayan NNPP ta rasa manyan jiga-jiganta zuwa APC, shugaban jam'iyyar a kasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya ce Rabi’u Kwankwaso ba ɗan jam’iyyar ba ne tun 2023.
'Yan majalisar NNPP guda biyu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a zauren majalisar. Hakan na zuwa ne bayan Kwankwaso ya gargadi masu sauya sheka zuwa APC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari