Rabiu Kwankwaso
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Tun kafin watan Yuni ya cika, Gwamnatin Jihar Kano ta biya albashin ma’aikatan gwamnati. Wannan ne albashin farko da aka biya a jihar ta Kano a karkashin NNPP.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya ce Kwankwaso jagora ne mai tattare da basira da gogewar shugabanci kuma ya camcanci a masa biyayya.
Wani babban dan tafiyar darikar Kwankwasiyya, Alhaji Sunusi Balarabe ya yi Allah wadai da rusau din da gwamna mai ci, Abba Gida Gida yake gudanarwa a birnin.
Za a rugurguza gine-ginen da aka yi a lokacin Abdullahi Ganduje, amma sauran ginin da aka yi a filayen da aka saida a lokacin da Rabiu Musa Kwankwaso yake mulki
Za a fahimci cewa sabon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa ɗansa na riƙo, Ahmad A Yusuf a matsayin Sakataren Gudanarwa na Hukumar Tarihi da Al’adu ta jihar.
Wata kungiyar masu tsara birane a Najeriya (NITP) ta gargadi gwamnatin jihar Kano kan rushe-rushen da take yi a jihar da yake kawo asarar dukiyoyi na mutane.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi wa gwamna mai ci, Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida zazzafan martani dangane da batun bayar.
Sabon Gwamnan Kano ya ce a makarantar Legal, Abdullahi Ganduje ya je ya kwace wuri, ya yi fulotai na alfarma. 70% na filayen na uwargidarsa ce da ‘ya ‘yanta.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari