Rabiu Kwankwaso
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida-Gida ya rarrashin kwamishinoni da hadimansa, ya ce su zama masu kwarin guiwa domin har yanzun suna da sauran dama a Kotu.
Jigon jam'iyyar NNPP, Alhaji Abbas Onilewura ya bayyana cewa son rai irin na Kwankwaso da neman mukamin APC shi ya jawo musu rashin nasara a kotu a Kano.
Gwamnan jihar Delta, Mr. Sheriff Oborevwori ya ba Goodnews Agbi mukami a gwamnatinsa. Agbi ba shi ne ‘dan takaran gwamnan farko da ya ja da baya ya karbi mukami ba.
Hon. Nasiru Sule Garo wanda tsohon ‘dan majalisar wakilan tarayya ne ya rasa kararsa a kotun zabe, Alkalai ba su samu hujjojin da za su sa a rusa zaben ba.
An ankarar da INEC cewa Rabiu Kwankwaso da mutanensa su na yi wa NNPP shisshigi. Wani Lauya ya bukaci hukumar ta yi watsi da shirin canza tambarinsu.
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya dakatar da shugaban hukumar gudanarwa na KASCO Dr. Tukur Dayyabu Minjibir sakamakon samunsa da sakaci wajen aiki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare guda biyu kan wasa da aikinsu bayan kai ziyarar makarantun.
Labarin da ke iso mu ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta tabbatar da tsige dan majalisar wakilai daga Kano bisa aikata rashin gaskiya.
Al'ummar Yarbawa mazauna Kano sun gudanar da taron addu'a ta musamman don neman Allah ya yi wa jagoran Kwankwasiyya, Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso jagoranci.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari