Jam'iyyar PDP
PDP a jihar Kaduna ta bukaci dukkanin 'yan majalisarta da su ka yi watsi da jam'iyyar da su gaggauta ajiye mukaman da jaa'a su ka zabe su a kai a imuwar jam'iyyar.
Kalaman tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a kan masu koma wa APC sun yi jam'iyyar ciwo, wanda ya jawo aka yi masa zazzafan martani kan sauya sheka.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya tarbi jiga-jiga jam'iyyar PDP da suka sauya sheka zuwa APC. Ya yi musu alkawarin za a yi musu adalci kamar kowane mamba.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya umarci shugabannin kananan hukumomi su fara biyan mafi karancin albashin N85,000 domin cika ka'idar aiki.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kaduna ta kara samun nakasu a siyasar jihar. 'Yan majalisar dokokin jihar guda uku da aka zaba a karkashinta, sun koma jam'iyyar APC.
'Yan majalisar dokokin Kaduna sun sauya sheka daga PDP zuwa APC saboda nasarorin Gwamna Uba Sani, suna mai alkawarin ci gaba da kawo zaman lafiya da ci gaba a jihar.
Jam’iyyar PDP a Kudu maso Kudu ta shiga rikici kan taro a Benin. Cif Omemu ya kira shugabanni su kauracewa taron, yana zargin an kulla wata makarkashiya.
Bayan shafe watanni uku babu labarinsa, al'umma a jihar Taraba sun bukaci sanin halin da mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali ke ciki game da lafiyarsa.
Babbar jam'iyyar adawa na ci gaba da raba gari da manyan kusoshinta da tsohon muƙaddashin shugaban PDP a Ebonyi ya tattara magoya bayansa suka koma APC.
Jam'iyyar PDP
Samu kari