Jam'iyyar PDP
Sakataren PDP da ake ta tababa kan kujerarsa, Sanata Sam Anyanwu ya zargi gwamnonin PDP da kokarin tsige shi saboda dangantakarsa da Nyesom Wike.
Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ya bayyana cewa yana da burin shiga soja, amma hakan bai samu ba saboda wasu dalilai inda ya yaba wa tasirin marigayi yayansa.
Surajo Caps ya yi kira ga Peter Obi da Kwankwaso su goyi bayan Atiku a 2027, yana mai cewa Atiku ne kawai zai iya fitar da Najeriya daga matsalolin tattalin arziki.
Sanata Ned Nwoko wanda ya sauya sheƙa zuwa APC ya fara cika baki, ya gargaɗi gwamnan jiharsa ta Delta da ya yi zamansa a PDP kar ya yi gigin sauya sheƙa.
Shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun shirya kwato jihar Delta daga hannun PDP a zabe mai zuwa. Ya fadi haka ne yayin karbar Sanata Nwoko
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohuwar ƴar takarar gwamnan Adamawa a inuwar APC, Sanata Aishatu Binani a gidanta da ke Abuja.
Sanatan Ned Nwoko, mai wakiltar mazaɓar jihar Delta ta Arewa ya canza sheƙa daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zauren Majalisar Dattawan Najeriya.
Majalisar amintattun PDP ta ƙasa watau BoT ta kira taron gaggawa a babban birnin tarayya Abuja domin tattauna halin da jam'iyyar ta tsinci kanta a ciki.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege ya bayyana cewa gwamnan Delta da magabacinsa na son shigowa APC amma babu wurinsu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari