Jam'iyyar PDP
Kenneth Okonkwo ya ce dole ne jam’iyyun adawa su kafa kawance domin kayar da Tinubu a 2027. Ya ƙara da cewa, APC za ta fuskanci kalubale nan ba da jimawa ba.
Gwamna Nasiru Idris ya musanta jita-jitar sauya sheƙa daga APC zuwa hadar Atiku, yana mai cewa zai kasance mutum na ƙarshe da zai bar jam'iyyar APC.
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Dr. Jibril Mustapha ya bukaci Jonathan da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa Najeriya na bukatar shugaba mai kishin kasa da hadin kai.
Chief Olabode George ya tabbatar da cewa Najeriya ba za ta zama ƙasa mai tsarin jam’iyya ɗaya ba, yana mai fatan PDP za ta farfaɗo bayan taron NEC.
Bayan komawa APC a Najeriya, Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi alkawarin kawowa Bola Tinubu kuri'u miliyan 1.4 a zaben shekarar 2027.
Shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Adolphus Wabara, ya bayyana cewa PDP za ta ci gajiya sauyar shekar da ake yi zuwa APC a nan gaba.
Ɗan majalisar wakilai, Ikenga Ugochinyere ya hango matsaloli a PDP inda ya gwamnoni biyu da ‘yan majalisa 40 na shirin ficewa daga PDP saboda rikice-rikice.
Hadimin Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta a bangaren matasa da kungiyoyin farar hula, Harrison Gwamnishu ya ajiye aikinsa saboda matsalar tsaro.
Jam'iyyar PDP
Samu kari