Jam'iyyar PDP
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya cancare da rawa tare da bayyana manufofinsa na gyara Najeriya guda biyar inda aka zabe shi badi.
Ana cikin rikici, wasu daga cikin gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun yi wata ganawar sirri a jihar Enugu a ranar Lahadi, 2 ga watan Oktoba.
Alhaji Anas Waziri, shugaban kungiyar magoya bayan Matawalle a jihar Sokoto da daruruwan masu mara masa baya sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa ta APC.
Mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Taofeek Arapaja, ya magantu kan dalilin da yasa shi da takwarorinsa a kwamitin ayyuka, NWC, na jam'iyyar suka mayar d
Tahir Mamman ya yi jawabi yana karyata rade-radin da ke yawo cewa SGF bai tare da Bola Tinubu. Masanin shari’ar ya nuna babu zaman kasa da SGF yake yi a 2023.
FCT, Abuja - Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Dr. Iyorchia Ayu, ya dawo gida Najeriya bayan makonni biyu da ya kwashe a nahiyar Turai.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta amince da cewa ta tura wasu miliyoyi zuwa asusun bankunan mambobin kwamitinta na ayyuka (NWC), amma ta ta musanta ba da kudin.
Jam'iyyar PDP
Samu kari