Jam'iyyar PDP
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, kuma babban jigo a babbar jam'iyyar adawa ta PDP Osita Chidoka, ya bayyana cewa jam'iyyar na buƙatar ta yi sauye-sauye.
Bayanai sun fito yayin da Atiku Abubakar ya je wajen Rabiu Kwankwaso. Yayin da Abdullahi Ganduje ya hadu da Nyesom Wike, Atiku ya hadu da madugun Kwankwasiyya
Darekta Janar na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar ta National Solidarity Movement for Atiku/Ifeanyi Okowa (NSM), Muhammad Dakat, ya rasu ya bar duniya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi APC da Shugaba Tinubu da son yin amfani da rikicin juyin mulkin Nijar domim sanya dokar ta ɓaci a Najeriya.
Gwamnan jihar Edo mai ci Godwin Obaseki ya koka kan zargin mataimakinsa Philip Shaibu da yake yi kan yunƙurin shirya ma sa juyin mulki domin ya gaje kujerarsa.
An samu rikici tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP na Majalisar Dokokin jihar Kwara kan batun tantance kwamishinonin jihar. PDP ta yi zargin cewa har yanzu.
A sakamakon mukami da karin wahala da aka ba Hon. Hajara Wanka ta jefa kafa daya a cikin ofishin Kwamishina a jihar Bauchi, ta bar Majalisar NWC a PDP a .Bauchi
Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Kano, Yusuf Suleiman ya bayyana yadda 'yan jam'iyyar PDP da sauran 'yan jam'iyyun adawa ke ji da Ganduje ya zama shugaban APC.
Jam'iyyar PDP ta bayyana gargadinta ga Bola Ahmad Tinubu shugaban Najeriya game da aniyarsa ta tabbatar da ya ragargaji sojin Nijar saboda sun yi juyin mulki.
Jam'iyyar PDP
Samu kari