Jam'iyyar PDP
Wani daga cikin makusantan Atiku Abubakar kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Don Pedro Obaseki, ya yi martani ga maganganun da Nyesom Wike yake yi a kan.
Kotun zaɓen NASS mai zama a jihar Neja ta soke nasarar ɗan Jerry Gana, tsohon ministan yaɗa labarai, ta bada umarnin a shirya zaɓe ciko nan da kwana 90.
Nyesom Wike ya na so ya rugurguza Jam’iyyar PDP saboda ya yi takarar 2027. Pedro Obaseki ya yi wa Wike raddi da ya fara yin kira a dakatar da Atiku Abubakar a PDP.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Jos babban birnin jihar Filato ta ƙwace kujerar sanatan PDP Napoleon Bali tare da miƙawa ministan Tinubu Simon Lalong.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP reshen jihar Kwara ta fara cike gurbin kujerun shugabanninta da suka yi murabus da waɗanda NWC ya dakatar.
Kotun zaɓe mai zamanta a birnin Jos na jihar Plateau ta ƙwace kujerar ɗan majalisa mai wakiltar Barkin/Riyom daga hannun ɗan majalisar jam'iyyar DP.
Bayan samun matsaloli a baya, a karshe mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya kwashe kayansa daga ofishinsa da ke gidan gwamnatin jihar.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka kwace kujerar sanata a jihar Benue, inda aka ba tsohon gwamnan jihar nasara a kotun sauraran kararrakin zabe.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta ce bata gamsu da yadda aka ba dan majalisar PDP nasara ba a zaben da aka gudanar a kwanakin baya. Ta tsige shi kawai.
Jam'iyyar PDP
Samu kari