Jam'iyyar PDP
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto ta tabbatar da nasarar da gwamna Ahmed Aliyu na jam'iyyar APC ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Taraba ta tabbatar da nasarar gwamna Agbu Kefas na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar.
Manyan ƙusoshin gwamnatin Bola Tinubu da gwamnatin Dapo Abiodun sun halarci zaman Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwaman jihar Ogun mai zama a Abeokuta.
A yau Kotun sauraron korafe-ƙorafen zaben gwamnan jihar Ogun zata kammala zama, inda zata yanke hukunci kan karar da PDP da ɗan takararta suka shigar.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar jiha da ke zama a Jos, jihar Filato ta tsige kakakin majalidar dokokin jihar da wani dan majalisa daya.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce babu wani rudani a hukuncin kotun zabe na ranar Alhamis, wacce ta kori karar jam'iyyar PDP da Isah Ashiru kan nasararsa.
Jam'iyyar PDP ra rasa kujerar mamban majalisar dokokin jihar Enugu mai wakiltar mazaɓar Nkanu ta gabas, Kotu ta umarci INEC ta shirya sabon zabe a wasu rumfuna.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP reshen Kaduna ta ce babu adalci ko kaɗan a hukuncin da Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamnan jihar Kaduna ta yanke.
Akalla mambobin jam'iyyun PDP da Labour dubu hamsin ne su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a jihar Bayelsa yayin da ake shirin gudanar da zabe a jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari