Jam'iyyar PDP
Kotun sauraron kararraken zaben gwamnan jihar Adamawa ta shirya tsaf zata yanke hukunci kan nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na PDP a zaben watan Maris, 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, Gwamna Ademola Adeleke da sauran jiga-jigan jam’iyyar adawa sun isa jihar Kogi, gabannin fara kamfen din PDP.
A ranar 11 ga watan Nuwamba za a fafata tsakanin 'yan takarkari a jihar Kogi da su ka hada da Dino Melaye da Usman Ododo da Ajaka da Leke da sauransu.
Shugaban shiyya na jam’iyyar SDP a Kogi, Sunday Atabo ya na kwance a asibiti. Jam’iyyar adawar ta yi kira ga jami’an tsaro su yi bincike a kan aika-aikar da aka yi.
Zaben gwamnan jihar Kogi na ta ƙara matsowa. Zaɓen wanda za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba, yafi zafi a tsakanin ƴan takarar APC, PDP da SDP.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke nasarar Sanata mai wakiltar Filato ta Arewa, Simon Mwadkwon. An kuma kori dan Majalisar Wakilai na PDP, Musa Avia.
Babban faston da ya kafa cocin Jehovah's Eye Salvation Ministry, fasto Godwin Ikuru ya yi hasashen wanda zai lashe zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke tafe.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya jerin ƙararrakin da suka danganci zaɓe da ta saurara daga ranar Juma'a 13 ga watan Oktoba zuwa ranar Juma'a, 20 ga watan Oktoba.
Tsohon mataimakin kakakin jam'iyyar APC na ƙasa, Timi Frank ya yi aike da saƙo mai muhimmanci ga alƙalan kotun ƙoli da za su saurari shari'ar Atiku da Tinubu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari