Jam'iyyar PDP
Jami'an tsaron hukumar yan sanda da DSS sun kwace iko da babbar Sakateriyar jam'iyyar PDP da ke Akure babban birnin jihar Ondo kan shirin zanga-zangar matasa.
Abdullahi Ganduje ya yi magana a kan tsige Gwamna Abdullahi Sule a kotu. Shugaban APC na shiyyar, Muazu Rijau ya wakilci Dr. Ganduje, ya dauki wannan alkawari.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu koma baya a jihar Kaduna, bayan babban jigonta ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Kaduna.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP na ƙasa (NWC) ta musanta cewa ta kori sakataren jam'iyya na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ɗan takarar gwamna a Imo.
Wata majiya mai tushe daga kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam'iyyar Peopels Democratic Party (PDP) ya bayyana dalilin ganawar Wike da Bukola Saraki.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben jihar Kogi mai zuwa ya ce sau hudu ya tsallake rijiya da baya a harin kisan kai.
Kotun ƙolin Najeriya ta kori karar da ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar SDP ya shigar kan zaben gwamnan jihar Delta wanda aka yi ranar 18 ga watan Maris. 2023.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kotun ƙoli ta yi watsi da ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta Atiku Abubakar, suka ɗaukaka kan nasararsa a zaɓe.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa, David Ombugadu, ya yi tsokaci kan batun cewa yana shirin korar sarakunan gargajiya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari