Jam'iyyar PDP
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye Kotun kolin Najeriya domin nuna adawa da hukuncin tsige yan majalisar wakilan tarayya hudu na PDP daga jihar Filato.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar zaben gwamnan jihar Sokoto, kotun daukaka kara ta adana hukunci kan zaben da ake ci gaba da yi bayan hukuncin karamar kotu.
Kwamitin gudanar da ayyuka na jam'iyyar PDP na kasa, ya nada Setonji Koshoedo a matsayin sakataren riko na jam'iyyar a matakin kasa. Hakan na kunshe...
Gwamna Sule Abdullahi na jihar Nasarawa ya bayyana cewa akwai alamun sabbin fuskoki na shigo wa jihar yayin da ake shirye-shiryen yanke hukunci a gobe Laraba.
Femi Fani-Kayode ya yi wa dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Dino Melaye ba’a kan gayen da ya sha a zaben gwamna na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
Dan takarar PDP, Dino Melaye, ya zargi jam’iyyar APC da yin murdiyya a zaben gwamnan jihar Kogi, yana mai cewa kuri’arsa bata yi amfani ba a zaben.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar Yabo da Shagari, Umar Yusuf Yabo, ya raba kayan tattali da dama ga mutanen matsaɓarsa domin rage zaman kashe wando.
Bayo Onanuga, mai baiwa shugaba Tinubu shawara ya taya Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP murnar samun nasara a zaɓen Gwamnan jihar Bayelsa da aka kammala.
Bayan tattara sakamakon zaben dukkan kananan hukumomi a jihar Bayelsa, Gwamna Diri na jam'iyyar PDP ya na ba da ratar kuri'u sama da dubu 65 a zaben jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari