Jam'iyyar PDP
Shugabannin jam'iyyar NNPP sun amince da bukatar Atiku Abubakar na hada kai don kwace mulki daga hannun jam'iyyar APC mai mulki a zaben 2027 mai zuwa.
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta sanya ranar Alhamis, 23 ga watan Nuwamba a matsayin ranar raba gardama kan sahihin wanda ya ci zabe a Nasarawa.
Tsohon mataimakin gwamna a jihar Neja, Ahmed Musa Ibeto da wasu jiga-jigan PDP guda biyu sun watsar da lema inda su ka koma jam'iyyar APC a jihar.
Gwamnatin jihar Osun ta fitar da rahoton yadda aka tafiyar da kasafin kudin jihar na watanni uku tsakanin Yuli da Satumba. Gwamna Adeleke ya kashe N6bn a lokacin.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya aike da gargadi ga dan takarar gwamnan PDP na jihar Nasarawa.
Samuel Anyanwu ya shiga takarar Gwamna ba tare da ajiye kujerarsa a NWC ba. Yanzu kotu da Samuel Anyanwu sun jawo ana rikici tsakanin Wike, Gwamnoni da manyan PDP
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa a shirye take ta biɓduk matakin shari'a da ya dace domin kwato kujerar gwamnan Benue a hannun APC.
Sanata Abba Moro daga jihar Benuwai ya ɗae kujerar shugaban marasa rinjaye naajalisar dattawan Najeriya bayan dukkan Sanatocin PDP sun amince da hakan.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna karfin gwiwar cewa shine zai lashe zaben da kotun daukaka kara ta yi umurnin a sake a wasu kananan hukumomin Zamfara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari