Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe zabukan dukkan kananan hukumomi 27 da kansiloli 312 a jihar Borno a zaben da aka gudanar a jiya Asabar.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kaduna da aka yi a ranar 18 ga Maris, 2023, Isa Ashiru, ya ce ba zai bar siyasa ba duk da shan kasa a Kotun Koli.
Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike ya tura sakon barazana ga Gwamna Sim Fubara kan daukar nauyin wadanda ke cin mutuncin Nyesom Wike.
Korarrun 'yan Majalisun jihar Plateau guda 16 da aka rusa zabensu a Kotun Daukaka Kara sun sha alwashin komawa kujerunsu karfi da yaji a gobe Talata.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan sahihancin kasafin kudin jihar Rivers naira biliyan 800 da Majalisar ta amince da shi yayin da gwamnan ya sanya wa hannu.
Tsohon shugaban PDP, Injiniya Bayo Dayo ya watsar da jam'iyyar a jihar Ogun inda ya dawo APC saboda ayyukan raya kasa da Shugaba Bola Tinubu ke yi.
Wani jigon jam’iyyar PDP, Hon. Segun Showunmi ya bayyana dabarar da ya kamata a yi amfani da ita wajen lallasa Shugaban kasa Bola Tinubu maimakon maja.
Tsohon mai magana da yawun bakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na dan takarar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya fadi dalilinsa na ziyartar Buhari.
Jigo a jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya bayyana hanya mafi kyau da za a yi amfani da ita domin kayar da shugaban kasa Bola Tinubu ba tare da yin hadaka ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari