Jam'iyyar PDP
Bayan ziyarar Atiku Abubakar jihar Katsina domin gaisuwar sallah ga Muhammadu Buhari, na hannun daman Atiku ya bayyana abin da suka tattauna a Daura.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce babban taron jam’iyyar da za a yi zai warware rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP reshen jihar Katsina.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta kwantar da hankulan mambobinta a jihar Taraba wadanda suka fusata sakamakon mukaman da Gwamna Agbu Kefas ya raba.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya sallami shugaban Majalisar sarakunan gargajiya a jihar, Chidi Awuse inda ya maye gurbinsa da Eze Chike Worlu Wodo.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya naɗa sababbin manyan masu taimaka masa da ƙananan hadimai da masu ba shi shawara na musamman 132 a gwamnatinsa.
Jam'iyyar PDP ta kalubalanci hukuncin da babbar kotun tarayya ta yi na wucin gadi wanda ya hana ta tsige shugabanta na kasa, Umar Damagum daga mukaminsa.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, jam'iyyar PDP ta kori tsohon mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu kan zargin cin dunduniyarta.
Jam’iyyar PDP ta tsoma baki cikin rikicin siyasa da ke daukar sabon salo a jihar Ribas, inda ta gargadi shugabannin kananan hukumomi su zauna lafiya.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya ba da umarni ga babban mai binciken kudi a jihar domin binciken tsofaffin shugabannin kananan hukumomi 23.
Jam'iyyar PDP
Samu kari