Jihar Plateau
A yayin da aka fara kamfen din zaben shugaban kasa na shekarar 2023 a Najeriya, Labour Party da dan takarar shugaban kasarta sun kaddamar da kamfen dinsu a Jos.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da basaraken gargajiya na masarautar Tal, Alhaji Dabo Gutus a jihar Filato.
Sakataren watsa labarai na mataimakin kakakin majalisar wakilan tarayya ya sanar da rasuwar Sarkin Bashar kuma yayan uban gidansa, Alhaji Adamu Idris, yau.
Wasu miyagu da ba a san ko su waye ba sun kashe wani mutum mai suna Muhammad Kabiru, daya daga cikin masu gadin kasuwan dare da ke Jos. Sun yi masa yankan rago.
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
Wani coci a kauyen Shikal na karamar hukumar Lantang ta Kudu ya fuskanci farmakin wasu mutanen da suka badda kamanni a ranar Asabar 17 ga watan Satumba, 2022.
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa majalisar Kansiloli sun tsige shugaban ƙaramar hukumar Langtang ta arewa, Bitrus Rimven Zulfa, kan wasu zarge zarge
Wasu tsagerin 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gab da babban yayan tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Filato karƙashin inuwar PDP.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu tsagerun ‘yan bindiga yi awon gaba da shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar Filato, Henry Gotip da sanyin safiyar yau.
Jihar Plateau
Samu kari