Jihar Plateau
An samu ɓarkewar mummunan rikici a tsakanin manoma da makiyaya a jihar Plateau. Rikicin wanda ya auku a ƙaramar hukumar Mangu, ya janyo asarar ɗumbin rayuka.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kara nuna wa PDP da Labour Party yadda ake siyasa, ta samu nasarar lashe kujerar Sanatan Filato ta tsakiya bayan karisa zaben yau.
Kwamishinan yan sandan jihar Filato, Bartholomey Onyeka, ya ce zasu ci gaba da rike zauren majalisar dokokin jihar har sai lokacin da komai ya dawo kan hanya.
Tsagerun 'yan bindiga sun kutsa da karfin tsiya cikin fadar wani babban Basarake da ake ganin girmansa a jihar Filato, sun yi awon gaba da shi zuwa wani wurin.
Ƴan sanda sun kulle majalisar dokokin jihar Plateau. Rahotanni sun zo cewa ƴan sandan sun kulle majalisar ne a dalilin rikicin shugabancin da ake yi a majalisar
Wata babbar kotun jihar Plateau ta mayar da tsigaggen ɗan kakakin majalisar dokokin jihar kan muƙamin sa. A shekarar da ta gabata ne aka tsige shi kan kujerar.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, Nentawe Yilwatda, yayi fatali da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar.
Dan takarar mataimakin shugaban ƙasa ya yi nasarar kawo wa PDP jiharsa a zaben gwamna, haka nan APC ta rasa jihar Filato, jihar Daraktan Kamfen Bola Tinubu.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) na ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris 2023 a jihar Plateau,
Jihar Plateau
Samu kari