Jihar Plateau
A yau Lahadi, 19 ga watan Nuwamba kotun ɗaukaka ƙara za ta raba gardama tsakanin Gwamna Caleb Mutfwang na PDP da Nentawe Yilwatda na jam'iyyar APC.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanar da ranar Lahadi, 19 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar Plateau.
Yayin da ake shirye-shiryen yanke hukuncin shari'ar zaben gwamnonin Kano da Plateau, Sanata Shehu Sani ya bai wa kotun daukaka kara shawarar yadda za ta yi.
Gwamnatin jihar Filato, ta kafa wani kwamiti da zai binciki jami’an hukumar jin dadin alhazai ta jihar, bisa zargin karkatar da naira miliyan 200 na wasu maniyyata.
Primate Ayodele a ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba, ya ce rigimar zaben gwamnan Filato na 2023 na da sarkakiya. Ayodele ya ce Gwamna Mutfwang na bukatar addu’a.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye Kotun kolin Najeriya domin nuna adawa da hukuncin tsige yan majalisar wakilan tarayya hudu na PDP daga jihar Filato.
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta bi manyan sakatarriyar gwamnatin tarayya da na jiha a Filato sun sa kwaɗo da makulle, ma'aikata sun juya zuwa gidajensu.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukunci kan ƙarar da ke ƙalubalantar nasarar gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau.
Tsohon Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya ce har yanzun bai yanke hukuncin kan Muƙamin da zai runguma ba tsakanin Minista da Sanata bayan hukuncin Kotu.
Jihar Plateau
Samu kari