Jihar Plateau
Yan bindiga sun yi awun gaba da fitattun Fastoci biyu a cocin Kwande da ke Shendam a jihar Plateau a karshen wannan mako da ya gabata bayan kai farmaki.
Jama’a sun yi ca a kan Gwamnan Filato saboda nunawa musulmai wariya. Bayanai sun fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jihar Filato, Arc. Samuel N. Jatau.
Yayin da ake ci gaba da zaben cike gurbi a Plateau, masu kada kuri'a sun tsare wani jami'an hukumar INEC kan rashin kawo isassun kayayyakin zabe a Jos.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun ziyarci al'ummar jihar Filato da hare-haren 'yan bindiga ya ritsa domin jajanta masu. Sun bayar da gudunmawar naira miliyan 100.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta yi kuskuren cire sunan PDP a jerin jam'iyyu yayin da ake rarraba kayan zaben cike gurbi da ake shirin yi a ranar Asabar.
Shugaban matasan Mwaghavul na ƙasa, Kwamared Sunday Ɗankaka, ya faɗi asarar rayuka da jinanen da aka yi a rikicin da ya faru a karamar hukumar Mangu, Filato.
Majalisar wakilai ta dauki mataki domin kawo karshen rikice-rikicen da suka addabi jihar Plateau. Majalisar ta kafa kwamitin da zai gano musabbabin rikicin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rasa rayukan mutane da dama yayin artabu tsakanin sojoji da 'yan bindiga a kauyukan Mangu da ke jihar Plateau.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya fito fili ya bayyana dalilin da ya sanya har zuwa matsalar rashin tsaro a jihar ta ki ci ta ki cinyewa.
Jihar Plateau
Samu kari